IQNA - A dai-dai wannan wata na Ramadan gidan rediyon kur’ani mai tsarki na kasar Masar na watsa karatuttukan da ba a saba gani ba da kuma kiran salla h da wasu mashahuran makarantun kasar Masar suka yi.
Lambar Labari: 3492838 Ranar Watsawa : 2025/03/03
IQNA - Dangane da bukatar masu sauraronta da masu sauraronta, gidan rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar na gabatar da kiran salla na Sheikh Mustafa Ismail, fitaccen makarancin kasar Masar.
Lambar Labari: 3492585 Ranar Watsawa : 2025/01/18
tehran (IQNA) A ci gaba da cin zarafin musulmi da yahudawan sahyuniya ke yi a cikin yankunan Falastinawa da suka mamaye, tun a jiya Laraba sun sanar da hana yin kiran salla a cikin masallacin annabi Ibrahim amincin Allah ya tabbata a gare shi da ke birnin Alkhalil.
Lambar Labari: 3487253 Ranar Watsawa : 2022/05/05
Tehran (IQNA) Majalisar limaman kasar Aljeriya ta yi kira da a kawar da tazara tsakanin jama'a tare da dawo da karatu a masallatan kasar, duba da yadda aka samu raguwar yaduwar cutar korona a kasar.
Lambar Labari: 3487029 Ranar Watsawa : 2022/03/09
Tehran (IQNA) yahudawa sahyuniya sun rufe masallacin Anabi Ibrahim (AS) da ke garin Alkhalil a cikin Falastinu.
Lambar Labari: 3486495 Ranar Watsawa : 2021/10/31
Tehran (IQNA) kiran salla h tare da sayyid Muhammad Jawad Musawi Darchei a hubbaren Bilal (RA) a Damascus Syria
Lambar Labari: 3486328 Ranar Watsawa : 2021/09/19
Tehran (IQNA) shugaban addini na kasar Turkiya tare da fitaccen makarancin kur'ani na kasar sun gudanar da kiran salla tare a masallacin Muradiyya da ke kasar Bulgaria.
Lambar Labari: 3486042 Ranar Watsawa : 2021/06/23
Tehran (IQNA) musulmin kasar Afirka ta kudu na shirin kalubalantar hukuncin wata kotu da ya hana yada kiran salla a wani masallacin musulmi.
Lambar Labari: 3485159 Ranar Watsawa : 2020/09/07
Tehran (IQNA) an saka kiran salla daga dogon beni na Burj Khalifa a Dubai a matsayin alamar bude masallatai.
Lambar Labari: 3484945 Ranar Watsawa : 2020/07/02
Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da cewa akwai shirin fara saka karatun kur’ani a dukkanin masallatan kasar.
Lambar Labari: 3484687 Ranar Watsawa : 2020/04/07